TSAFI KO MAGANI: TA{AITACCEN NAZARIN KAN-GIDA DA NAU’O’INSA A {ASAR KWATARKWASHI

{UNSHIYA

BABI NA [AYA: Gabatarwa
1.0       Gabatarwa
1.1       Bitar Ayyukan da Suka Gabata
1.2       Dalilin Bincike
1.3       Manufar Bincike
1.4       Farfajiyar Bincike
1.5       Hanyoyin Gudanar da Bincike
1.6    Mahimmancin Bincike
1.7       Na]ewa

BABI NA BIYU: Ma’anonin Tubalan Bincike
2.0       Shimfi]a
2.1       Samuwar Garin Kwatarkwashi
2.2       Kafuwar Garin Kwatarkwashi
2.3       Sana’o’in Mutanen Garin Kwatarkwashi
2.4       Al’adun Al’ummar Kwatarkwashi
2.5       Yanayin }asar Garin Kwatarkwashi
2.5.1  Gurbin {asar Kwatarkwashi
2.5.2    Yanayin {asar Kwatarkwashi
2.5.3    Yanayin Hunturu
2.5.4    Yanayin Zafi Ko Bazara
2.5.5    Yanayin Damina
2.6       Yadda Garin Kwatarkwashi Ya Samu Sunansa
2.7       Sarakunan Kwatarkwashi Tun Daga Kafuwar Garin
            Zuwa Yau(1400 Zuwa Yau)
2.8       Tsarin Masarautar Kwatarkwashi
2.9       Sashen Sarakuna         Masu Tsaga
2.10     Sashen Sarakuna Masu Bille
2.11     Tsarin Sarautar Kwatarkwashi
2.12     Na]ewa Tushen Bayani

BABI NA UKU: Ma’anar Tubalan Bincike
3.0       Shinfi]a
3.1       Ma’anar Tsafi
3.2       Ma’anar Magani
3.3       Ma’anar Kan-gida
3.7       Na]ewa:

BABI NA HU[U: Kan-gida Da Ire-irensa Da Yadda Ake Gudanar Da Bautarsa
4.0       Shimfi]a         
4.1       Dalilan Da Suka Haddasa Bautar addinin gargajiya ga Bahaushe
4.2       Yadda Bahaushe Ke Bautar Gargajiya
4.3       Ire-iren Kan-Gida A {asar Kwatarkwashi
4.4       Mahimmancin Kan-Gida
4.5       Matsayin Kan-Gida A Da
4.6       Matsayin Kan-Gida A Yau
4.7       Yadda Ake Bautar Kan-Gida
4.7.1    Inna
4.7.2    Kurjanu
4.7.3    Kure
4.7.4    {un}urutu
4.7.5    Duna
4.7.6    Haji Ruwa
4.7.7    Magiro
4.7.8    Maidawa/[antsatsumbe
4.7.9    Taiki
4.7.10  {yauka
4.7.11  Madku/Mayauko
4.7.12  Anniya
4.8       Yadda Ake Ro}on Bu}atu Zuwa Ga Aljanun Kan- Gida
4.8.1    Inna
4.8.2    Kurjanu
4.8.3    Kure
4.8.4    {un}urutu
4.8.5    Duna
4.8.6    Haji Ruwa
4.8.7    Magiro
4.8.8    Maidawa/[antsatsumbe
4.8.9    Taiki
4.8.10  {yauka
4.8.11  Madku/Mayauko
4.8.12  Anniya
4.9       Na]ewa
Tushen
Bayani

BABI NA BIYAR
TA{AITAWA DA KAMMALAWA
5.1       Kammalawa
Manazarta


BABI NA [AYA: Gabatarwa

1.0 Gabatarwa

Babban burin wannan nazarin shi ne na bin sawun ]aya daga cikin nau’o’in bautar gargajiya da Hausawa suke aiwatarwa. Wannan bautar ita ce, ta kan-gida. Don samun sau}in gudanar da nazarin an kasa aikin zuwa babuka biyar. Ga yadda aka shirya gudanar da binciken a kowane babi.
A babi na ]aya bayan shimfi]a sai aka gudanar da bitar ayyukan da masana da manazarta suka gudanar. Bayan an kammala nazartar ayyukan sai aka sami dalilin da ya haifar da gudanar da wannan nazarin, saboda ba a sami wani aiki da ya yi daidai da wannan nazarin ba ko da ta take ko farfajiyar da aka ke~e wa aikin. An kawo hanyoyin da aka bi don samun nasarar kammala binciken. An bayyana irin mahimmancin da binciken yake da shi bayan an kammala shi, daga nan sai aka na]e babin.
A babi na biyu kuwa bayan shimfi]a sai aka kawo tarihin samuwar garin Kwatarkwashi da kafuwarsa da ire-iren sana’o’in mutanen garin suke gudanar wa. Babin ya kawo bayani kan irin al’adun da mutanen Kwatarkwashi suke gudanarwa tare da yanayin }asar garin. A }ar}ashin yanayin }asar an dubi yanayinta da yanayin lokuta na shekara. An kawo yadda garin Kwatarkwashi ya samo asalin sunansa na Kwatarkwashi, tare da tsarin masarautarta. An bayyana sarakunan da suka mulki garin tun daga shekarar 1400 zuwa yau. An kawo yadda tsarin gidan sarautar garin Kwatarkwashi yake, inda aka bayyana akwai gida biyu a gidan sarautar. An na]e babin daga }arshe.
Babi na uku kuwa an yi fashin ba}in kalmomin tubalan binciken ne don samawa mai sha’awar karatu fahimtar inda aka dosa. A babi na hu]u an kawo dalilan da suka haddasa bautargargajiya ga Hausawa, tare da bayyana yadda Bahaushe ke aiwatar da tsarin bautarsa a gargajiyance. Bayan nan sai aka koma kan mahimmin binciken inda aka bayyana ire-iren kan-gida a garin Kwatarkwashi, tare da mahimmancin. An yi bayanin matsayin kan gida a da, da yanzu. Sannan aka kawo yadda ake bautar kangida tare da jero ire-iren aljanun da ake yi wa hidima don su zama tsanin biyan bu}ata a bautar kan-gida. An yi bayani daki-daki kan yadda ake ro}on bu}atu zuwa ga aljanun da ake yi wa bautar kan-gida. Sannan aka jero sunayen aljanun tare da ire-iren kirarin da ake yi wa kowane aljani a lokacin da ake gudanar da bautar don neman biyan bu}ata. A yi bayanai kan sharu]]an da ake iya samu wajen bautar kowane aljani a matsayin kan-gida. An na]e babin ta hanyar ta}aita bayanan da babin ya }unsa. A babi na biyar kuwa jawabin kammalawa ne, sai manazarta ta biyo bayansa.

1.1 Bitar Ayyukan Da Suka Gabata
Ibrahim (1983) kundin digirin farko (B.A) wanda aka gabatar a jami’ar Usmanu danfodiyo da ke sakkwato. Ya rubuta kundin mai taken Camfe Camfen Hausawa;. A cikin wannan kundin, Awaisu ya yi {okarin kawo bayani a kan camfe- camfen Hauwasa da suka shafi kiyon lafiya da masu ala}a da tsimi da tanadi,siffofin camfi tare da sigoginsu. Sai kuma inda ya ta~o camfi mai ala}a da addinin musulunci, wa]anda dukkanninsu akwai camfe-camfe, wa]anda akwai camfi da Bahaushe yake dasu a kan hakan. Duk da yake dai wannan marubucin ya ta~o kan zancen taken bincike da nake son yi dangane...

For more Hausa Projects click here
================================================================
Item Type: Project Material  |  Attribute: 145 pages  |  Chapters: 1-5
Format: MS Word  |  Price: N3,000  |  Delivery: Within 2hrs
================================================================

Share:

No comments:

Post a Comment

Select Your Department

Featured Post

Reporting and discussing your findings

This page deals with the central part of the thesis, where you present the data that forms the basis of your investigation, shaped by the...

Followers